Karim Handawy
Appearance
Karim Handawy | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kairo, 1 Mayu 1988 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | goalkeeper (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 92 kg | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 187 cm |
Karim Handawy ( Larabci: كريم هنداوي; an haife shi a ranar 1 ga watan Mayu shekara ta alif ɗari tara da tamanin da takwas 1988)[1] ɗan wasan ƙwallon hannu ne ɗan ƙasar Masar wanda ke buga wasa a kulob ɗin Khaleej da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Masar.[2]
Ya wakilci Masar a Gasar Wasannin kwallon Hannu na Maza ta Duniya a shekarun 2015, 2017, 2019, [3] [4] 2021, da 2023 da kuma a gasar Olympics ta bazara ta shekarun 2020 da 2016.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Karim Handawy at European Handball Federation
- ↑ "2015 World Championship Roster" (PDF). IHF . Archived from the original (PDF) on 18 December 2014. Retrieved 15 January 2015.
- ↑ 2019 World Men's Handball Championship roster
- ↑ ﻟﻤﻮﻧﺪﻳﺎﻝ ﺍﻟﻴﺪ " . kooora.com . 7 January 2019.
- ↑ Karim Handawy at Olympics at Sports-Reference.com (archived)