Karim Lamido
Karim Lamido | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jahar Taraba | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 6,620 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Karim Lamido Karamar hukuma ce, wadda takasance daya daga cikin Kananan hukumomin dasuke a jihar Taraba wanda ke a shiyar Arewa maso Gabashin kasar Nijeriya. hedkwatarta tana a cikin garin Karim Lamiɗo a 9°18′00″N 11°12′00″E.
Tana da yanki da yakai girman eka 6,620 km2 da yawan jama'a da suka kai 195,844 a ƙidayar 2006.
Iyakar Kudancin Karim Lamido ita ce kogin Benue kuma wasu magudanan ruwa na wannan kogin suna ratsa shi.
Lambar gidan waya ta yankin ita ce 662.[1]
Karim Lamido yana da kabilu daban-daban da suka hada da Karimjo, Wurkun, Jenjo, Bambuka, Munga, kodei, Dadiya, Bandawa da fulani. Ya ƙunshi unguwannin siyasa kusan 11, wasu daga cikinsu sune Karim 'A', Karim 'A', Jen Ardido, Jen Kaigama, Muri A, Muri B, Muri C, da dai sauransu.
Yanayi.
[gyara sashe | gyara masomin]Karim Lamiɗo yana da kwanaki 154.58 (42.35% na lokacin) a kowace shekara kuma yana da matsakaicin 31.83 ° C, wanda ya fi 2.37% zafi fiye da matsakaicin kasa ga Najeriya.[2][3][4][5]
Duba kuma.
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.
- ↑ "Karim Lamido, Taraba, NG Climate Zone, Monthly Averages, Historical Weather Data". tcktcktck.org. Retrieved 2023-09-14.
- ↑ "Karim Lamido Climate, Weather By Month, Average Temperature (Nigeria) - Weather Spark". weatherspark.com (in Turanci). Retrieved 2023-09-14.
- ↑ "Karim Lamido, Taraba, Nigeria 10-Day Weather Forecast - The Weather Channel | Weather.com". The Weather Channel (in Turanci). Retrieved 2023-09-14.
- ↑ "Karim Lamido, Taraba, Nigeria - City, Town and Village of the world". en.db-city.com (in Turanci). Retrieved 2023-09-14.[permanent dead link]