Kate District, Abuja

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kate District, Abuja
Bayanai
Ƙasa Najeriya

Kafe District Cadastral Zone C05, tana daya daga cikin yankuna uku a cikin birnin Abuja, Najeriya. Shi ne yankin karshe na gundumar Gwarinpa a karkashin karamar hukumar Abuja. Tafiyar kilomita 35 ce daga yankin ta tsakiya kuma tana ƙunshe da katafaren gidaje masu saurin girma. Ko da yake ba a san yawan mutanen wannan yankin ba saboda har yanzu ba a gudanar da kidayar jama'a ta musamman ba.