Kate Obilor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kate Obilor
Rayuwa
Haihuwa 17 ga Yuli, 1985 (38 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a hurdler (en) Fassara

Template:MedalTableTop Kate Chiwedu Obilor (an haife ta a ranar 17 ga watan Yuli shekara ta 1985) yar Najeriya ce mai murabus wacce ta kware a tseren mita 400.[1]

Ta ci lambar zinare a Gasar Cin Kofin Afirka ta Yamma a shekarar 2001, kuma taci lambar azurfa a Gasar Wasannin Afirka ta shekarar 2003, ta kare a matsayi na biyar a Gasar Cin Kofin Afirka ta shekarar 2006 kuma ta ci lambar azurfa a tseren mita 4×400 a wurin.[2]

Mafi kyawun lokacin nasararta shine daƙiƙa 56.50, wanda aka samu a watan Yulin 2001 a Legas. [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. West African Championships". GBR Athletics. Athletics Weekly. Retrieved 21 June 2016.
  2. "All-Africa Games". GBR Athletics. Athletics Weekly. Retrieved 21 June 2016.
  3. Kate Obilor at World Athletics