Katihar
Appearance
|
| ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƙasa | Indiya | |||
| Jihar Indiya | Bihar | |||
| Division of Bihar (en) | Purnia division (en) | |||
| District of India (en) | Katihar district (en) | |||
| Babban birnin |
Katihar district (en) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 20 m | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 854105 | |||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en) | |||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 6452 | |||
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Birni ne da yake a karkashin jahar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan mutante a kasar ta indiya, Wanda kuma akalla a hasashen shekarar 2011 tanada jumullar mutane 3,071,029.
