Katrin Kowa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Katrin Kowa
Rayuwa
Haihuwa 17 ga Afirilu, 1973 (50 shekaru)
ƙasa Istoniya
Karatu
Makaranta Estonian Academy of Arts (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Masanin gine-gine da zane

Katrin Koov (an haife ta sha bakwai 17 ga watan Afrilu shekara 1973) yarEstoniya ce.

Koov an haife ta cikin Tallinn. Ta kammala karatunta daga ban garen gine gine na Estonian Academy of Arts cikin shekara 1997. A Shekarar 2003, tayi aiki a cikin da architectural bureau KAVAKAVA OÜ which she co-founded. Cikin shekara 2013, da Government of Estonia presented her with a cultural award for creative achievements in 2012. Cikin shekara 2014, tazamo the editor of Maja, the Estonian Architectural Review.[1]

Sanannen ayyuka na Koov sune zauren wasan kwaikwayo na Pärnu, sabon filin wasanni na Pärnu da sabon ginin Kwalejin Narva na Jami'ar Tartu. Koov memba ne na Eesti Arhitektide Liit (Ƙungiyar Masu Gine-ginen Estoniya).

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

  • Pärnu Concert Hall, shekara 2002 (tare da Kaire Nõmm, Hanno Grossschmidt )
  • Filin wasanni na tsakiya na Pärnu, shekara 2005 (tare da Siiri Valner, Kaire Nõmm, Heidi Urb)
  • Tsarin sararin samaniya na sabuwar cibiyar Pärnu, shekara2009 (tare da Kaire Nõmm)

Magana[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :0