Tallinn

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tallinn
Tallinn flag (en) Coat of arms of Tallinn (en)
Tallinn flag (en) Fassara Coat of arms of Tallinn (en) Fassara


Wuri
Map
 59°26′14″N 24°44′42″E / 59.4372°N 24.745°E / 59.4372; 24.745
ƘasaIstoniya
County of Estonia (en) FassaraHarju County (en) Fassara
City (en) FassaraTallinn City (en) Fassara
Babban birnin
Istoniya (1991–)
Yawan mutane
Faɗi 461,346 (2024)
• Yawan mutane 2,894.81 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 159.37 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Gulf of Finland (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 143 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira Latest date (en) Fassara 1154
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• Mayor of Tallinn (en) Fassara Mihhail Kõlvart (en) Fassara (4 ga Afirilu, 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 10111
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 64
Wasu abun

Yanar gizo tallinn.ee
Facebook: CityOfTallinn Twitter: tallinnofficial Instagram: tallinnalinn LinkedIn: tallinn-city-office Edit the value on Wikidata

Tallinn (lafazi|ˈtɑːlɪn|,_|ˈtælɪn;[1][2][3] |ˈtɑlʲˑinˑ|; itace babban birnin kuma primate na ƙasar Estonia, har wayau birnin ne mafi yawan al'umma a kasar. Birnin takasance ne a bangaren arewacin kasar, a gabar Gulf of Finland na Kogin Baltic, tana da kuma adadin yawan mutane 434,562[4]. Birnin bangare ne na Harju maakond (county), Tallinn babbar cibiya ce ta hada-hadar kuɗi, masana'antu, al'ada, ilimi da binciken nazari a Estonia. Tallinn na nan ne adaidai 80 kilometres (50 mi) kudancin birnin Helsinki, Finland, 320 kilometres (200 mi) kuma a Yamma da Saint Petersburg, Russia, da kuma 380 kilometres (240 mi)bas da Stockholm, Sweden. Birnin takasance tana da dangan taka da birane guda uku. Tun daga karni na 13th har zuwa ƙarni na 20th, ƙasashen duniya sunsan Tallinn da sunan ta na tarihi na harshen jamus Reval.

Sunan Tallinn dai an fara anbaton sunan ne a shekarar 1219, sannan tasamu ikon zama birni a 1248,[5] but the earliest human settlements date back 5,000 years.[6] Ƙorafin akan mallakin birnin da aka samu na farko, shine wanda Denmark tayi a 1219, bayan samun nasarar raid of Lyndanisse wanda sarki Valdemar II ya jagoranta.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Tal•linn". Dictionary.infoplease.com. Retrieved 20 May 2012.
  2. "Definition of Tallinn". Encyclopedia2.thefreedictionary.com. Retrieved 20 May 2012.
  3. TallinnTheFreeDictionary.com.
  4. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named stat-pop
  5. "Tallinn on noorem, kui õpikus kirjas!". Delfi. 28 October 2003.
  6. "Villu Kadakas: pringlikütid Vabaduse väljakul".