Jump to content

Keamogetse Kenosi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Keamogetse Kenosi
Rayuwa
Haihuwa Francistown (en) Fassara, 17 ga Janairu, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Botswana
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Tswana
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara
Tsayi 1.79 m

Keamogetse Sadie Kenosi (an haife ta a ranar 17 ga watan Janairu 1997) 'yar wasan damben Botswana ce.[1] Ta yi takara a gasar women's featherweight event a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020.[2] Ta sha kashi a hannun Karriss Artingstall ta Burtaniya a zagayen farko. Asalin ta 'yar wasan ƙwallon raga ce, Kenosi ta fara dambe a shekarar 2015.[3] Ta fafata a gasar cin kofin duniya ta 2019 kuma ta lashe lambar zinare a gasar wasannin Afirka ta shekarar 2019.[4]

  1. "Keamogetse Kenosi". Olympedia. Retrieved 24 July 2021.
  2. "Boxing: Women's Feather (54-57kg)" (PDF). Tokyo 2020. Archived from the original (PDF) on 22 July 2021. Retrieved 24 July 2021.
  3. "Keamogetse Kenosi". Tokyo 2020. Retrieved 24 July 2021.
  4. "Keamogetse Kenosi". 2018 Commonwealth Games. Archived from the original on 25 July 2021. Retrieved 24 July 2021.