Kemal Burhani
Appearance
Kemal Burhani | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 12th arrondissement of Paris (en) , 13 Satumba 1981 (43 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Komoros | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 70 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 180 cm |
Kemal Bourhani (an haife shi a ranar 13 ga watan Satumba 1981) [1] tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gaba. An haife shi a Faransa, ya wakilci Comoros a matakin kasa da kasa.[2]
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Bourhani ya taka leda a Ligue 1 a kungiyar kwallon kafa ta En Avant de Guingamp da FC Lorient kuma a Ligue 2 da AS Beauvais Oise da Vannes OC.[3] [4]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Bourhani haifaffen birnin Paris ya buga wasansa na farko kuma na karshe a kungiyar kwallon kafa ta Comoros a ranar 28 ga watan Maris 2011 da Libya.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Samfuri:LFP
- ↑ Detout, Arnaud (14 March 2015). "Kemal Bourhani, pour l'amour du jeu" [Kemal Bourhani, for the sake of the game]. Le Parisien (in French). Retrieved 19 July 2018.
- ↑ Kemal Bourhani – French league stats at LFP – also available in French
- ↑ "Entente SSG : Un ancien attaquant de L1 a signé". Archived from the original on 2014-09-14. Retrieved 2023-03-21.
- ↑ Kemal Bourhani at National-Football-Teams.com