Khadar Ayderus Ahmed
Appearance
Khadar Ayderus Ahmed (an haife shi ranar 10 ga watan Janairun 1981), ya kasance darektan Finnish-Somaliya ne kuma marubuci. An fi saninsa da jagorantar fim ɗin mai suna The Gravedigger's Wife.[1][2]
Rayuwa ta mutum
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Ahmed ranar 10 ga watan Janairun 1981 a Mogadishu, Somalia. A lokacin da yake da shekaru 16, ya koma Finland a matsayin 'yan gudun hijira tare da iyalinsa.[1][3][4]
Fim din da aka fi so
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin shekarar alif 2022, Ahmed ya shiga cikin zaɓen fim na Sight & Sound na wannan shekarar. Ana gudanar[5] da shi a kowace shekaru goma don zaɓar fina-finai mafi girma a kowane lokaci, ta hanyar neman daraktocin zamani su zaɓi fina-finai goma da suka fi so.
Zaɓaɓɓun Fina-finai na Ahmed sune:
- Yojimbo (1961)
- Central do Brasil (1998)
- In the Mood for Love (2000)
- Timbuktu (2014)
- Moonlight (2016)
- Fire (1996)
- A Screaming Man (2010)
- Do the Right Thing (1989)
- The City of God (2002)
- Aujourd'hui (2012)
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Year | Film | Role | Genre | Ref. |
---|---|---|---|---|
2008 | Citizens | Second assistant director, Writer | Short film | |
2014 | Me ei vietetä joulua | Director, writer | Short film | |
2017 | Unexpected Journey | Screenwriter, Story | Film | |
2017 | Yövaras | Director, writer | Short film | |
2019 | The Killing of Cahceravga | Director, writer | Short film | |
2021 | The Gravedigger's Wife | Director, writer | Film |
Kyaututtuka da Ayyanawa
[gyara sashe | gyara masomin]Year | Award | Category | Work | Result | Ref |
---|---|---|---|---|---|
2021 | Africa Movie Academy Awards | Best Director | The Gravedigger's Wife | Ayyanawa | [6] |
Best Film in An African Language | Lashewa | ||||
Best First Feature Film by a Director | Ayyanawa |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Interview with director Khadar Ayderus Ahmed : La Semaine de la Critique of Festival de Cannes". Semaine de la Critique du Festival de Cannes (in Turanci). Retrieved 2021-10-08.
- ↑ "'We are a nation of stories and poems': Khadar Ayderus Ahmed on The Gravedigger's Wife". Seventh Row (in Turanci). 2021-09-18. Retrieved 2021-10-08.
- ↑ "Cannesissa kilpailee kaksi suomalaista teosta – tänään nähty Guled & Nasra pääsi sarjaan, johon suomalaista pitkää elokuvaa ei ole ennen valittu". Yle Uutiset (in Yaren mutanen Finland). Retrieved 2021-10-08.
- ↑ "Elokuvat: Suomalaisen Khadar Ahmedin ohjaama Guled & Nasra pääsi Cannesin elokuvajuhlille – Ensimmäinen pitkä suomalaiselokuva, joka esitetään festivaalin arvostetussa kriitikkosarjassa". Helsingin Sanomat (in Yaren mutanen Finland). 2021-06-07. Retrieved 2021-10-08.
- ↑ https://www.bfi.org.uk/sight-and-sound/greatest-films-all-time/all-voters/khadar-ayderus-ahmed
- ↑ Banjo, Noah (2021-10-29). "FULL LIST: Ayinla, Omo Ghetto: The Saga bag multiple nominations at AMAA 2021". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2021-10-30.