Khaled Khalifa Al-Shammari
Appearance
| mutum | |
|
| |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Kuwait |
| Country for sport (en) | Kuwait |
| Suna |
Khaled (mul) |
| Shekarun haihuwa | 3 Disamba 1957 |
| Wurin haihuwa | Kuwaiti (birni) |
| Lokacin mutuwa | 16 ga Maris, 2022 |
| Sana'a |
middle-distance runner (en) |
| Wasa | Wasannin Motsa Jiki |
| Participant in (en) |
1980 Summer Olympics (en) |


Khaled Khalifa Al-Shammari ɗan tseren tsakiyar tazara ne na ƙasar Kuwait. Ya wakilci ƙasarsa a tseren mita 1500 na maza a gasar Olympics ta bazarar 1980. Lokacinsa shine 3:57.55. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Khaled Khalifa at Sports Reference Reference