Jump to content

Kim Min-jae

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kim Min-jae
Rayuwa
HaihuwaTongyeong (mul) Fassara, 15 Nuwamba, 1996 (29 shekaru)
ƙasaKoriya ta Kudu
Harshen uwaBakoriye
Karatu
HarsunaBakoriye
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
South Korea national under-19 football team (mul) Fassaraga Augusta, 2014-ga Augusta, 201420
Gyeongju Korea Hydro and Nuclear Power FC (en) Fassara2016-Disamba 2016170
  South Korea national under-23 football team (en) Fassaraga Maris, 2016-Satumba 201880
  Jeonbuk Hyundai Motors FC (en) Fassara2017-2018523
  South Korea men's national football team (en) Fassaraga Augusta, 2017-824
Beijing Guoan F.C. (en) Fassaraga Janairu, 2019-ga Augusta, 2021450
Fenerbahçe S.K.16 ga Augusta, 2021-27 ga Yuli, 2022311
  SSC Napoli (en) Fassara27 ga Yuli, 2022-18 ga Yuli, 2023352
  FC Bayern Munich18 ga Yuli, 2023-784
 
Muƙami ko ƙwarewacentre-back (en) Fassara
Lamban wasa3
Nauyi86 Kilogram
Tsayi190 cm
Kyaututtuka
Kim Min-jae
Kim Min-jae

Kim Min-jae ( haifaffen 15 Nuwamban shekarar 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne mai taka leda a ƙungiyar Bundesliga Bayern Munich da Koriya ta kudu. Ana kuma yi masa laƙabi da Monster, Kim ana ɗaukarsa ɗaya daga cikin mafi kyawun masu tsaron baya a duniya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.