Kisan kiyashin bas, na Sokoto
Appearance
Iri | aukuwa |
---|---|
A ranar 7 ga Disamban shekarar 2021, wasu mutane ɗauke da makamai sun kai hari kan wata motar bas a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya.[1] Ƴan bindigar waɗanda da alama ‘yan bindiga ne sun yi wa motar kwanton bauna ne a kan hanyar da ke tsakanin Sabon Birni da Gidan Bawa. [1][2] Sun kona motar bas ɗin inda kuma suka kashe mutane kusan 30 dake cikin motar. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 Hazzad, Ardo (2021-12-08). "Gunmen torch bus, kill 30 passengers in Nigeria's Sokoto state". Reuters (in Turanci). Retrieved 2021-12-13.
- ↑ Hazzad, Ardo (2021-12-08). "Gunmen torch bus, kill at least 30 passengers in Nigeria's Sokoto state". The Globe and Mail (in Turanci). Retrieved 2021-12-13.