Kisangani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kisangani
Kisangani rond-point Cathédrale et Congo Palace.jpg
birni, babban birni
named after Gyara
ƙasaJamhuriyar dimokuradiyya Kwango Gyara
babban birninOrientale Province Gyara
located in the administrative territorial entityOrientale Province Gyara
coordinate location0°31′0″N 25°12′0″E Gyara
located in time zoneUTC+02:00 Gyara
Kisangani.

Kisangani (lafazi : /kisangani/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango. Shi ne babban birnin lardin Tshopo. A shekara ta 2012, Kisangani yana da yawan jama'a 935'977. An gina birnin Kisangani a shekara ta 1883.