Koffi Olympio
Appearance
Koffi Olympio | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lomé, 18 ga Afirilu, 1975 (49 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Togo | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Koffi Olympio (an haife shi a ranar 18 ga watan Afrilu 1975)[1] tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Togo wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida.[2] Ya buga wasanni takwas ga tawagar kasar Togo daga shekarun 2000 zuwa 2002.[3] An kuma saka shi cikin tawagar Togo a gasar cin kofin kasashen Afrika a shekarar 2002.[4][5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ National Football Teams https://www.national-football-teams.com › ... Koffi Olympio (Player)
- ↑ Football Database.eu Football Database.eu https://m.footballdatabase.eu › details Football Database.eu https://m.footballdatabase.eu › details Koffi Olympio - Stats and titles won
- ↑ "Koffi Olympio" . National Football Teams. Retrieved 10 May 2021.
- ↑ "African Nations Cup 2002" . RSSSF. Retrieved 10 May 2021.
- ↑ Soccerway Soccerway https://ng.soccerway.com › players K. Olympio - Profile with news, career statistics and history
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]Koffi Olympio at FootballDatabase.eu
Koffi Olympio at National-Football-Teams.com
Koffi Olympio at WorldFootball.net
Koffi Olympio at WorldFootball.net
Koffi Olympio at FootballDatabase.eu