Kogin Akwayafe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Akwayafe
General information
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 4°37′34″N 8°28′03″E / 4.626°N 8.4676°E / 4.626; 8.4676
Kasa Kameru da Najeriya
Akwayafe River
Kogin da watercourse (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Kameru da Najeriya
Wuri
Map
 4°37′34″N 8°28′03″E / 4.626°N 8.4676°E / 4.626; 8.4676


Kogin Akwayafe (wanda aka fi sani da Kogin Akpakorum) kogi ne a Afirka wanda ke kwarara zuwa Tekun Guinea. Kogin ya kasance wani yanki na iyakar kasa tsakanin Kamaru da Najeriya.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://mapcarta.com/16817182