Jump to content

Kogin Birrie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Birrie
General information
Tsawo 197 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 29°45′04″S 146°34′37″E / 29.7511°S 146.5769°E / -29.7511; 146.5769
Kasa Asturaliya
Territory New South Wales (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Ruwan ruwa Murray–Darling basin (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Culgoa River (en) Fassara

Kogin Birrie, kogine na shekara-shekara ana cewa wani bangare ne na Babban Darling catchment a cikin kwarin Murray – Darling, yana cikin yankin gangaren arewa maso yamma na New South Wales,wanda yake yankinOstiraliya .

Kogin ya bar kogin Bokhara, kimanin 7 kilometres (4.3 mi) arewa–gabas da ƙauyen Goodooga, kuma yana gudana gabaɗaya kudu da yamma,sadar da wasu ƙananan raƙuman ruwa guda uku kafin su isa ga mahaɗar tsakaninsu da kogin Culgoa, arewa-gabas da Bourke da arewa-maso yammacin Brewarrina ; saukowa 32 metres (105 ft) sama da 197 kilometres (122 mi) hakika .

 

  • Kogin New South Wales

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  •