Kogin Biya
Appearance
Kogin Biya | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 300 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 6°05′48″N 3°05′42″W / 6.0966666666667°N 3.095°W |
Kasa | Ivory Coast da Ghana |
Hydrography (en) | |
Watershed area (en) | 10,000 km² |
River mouth (en) | Tekun Guinea |
Bia kogi ne da ke cikin kasar Ghana kuma yana ratsa ta Ghana da kasar Ivory Coast,[1]yana shiga cikin tafkin Aby.[2]An gina madatsar ruwa a fadin Bia a Ayamé a cikin shekarar 1959,wanda ya haifar da samuwar tafkin Ayame.[3]
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ghana: Rivers and Lakes
- ↑ Empty citation (help)
- ↑ Konan F K, Edia E O, Bony Y K, Ouattara A and Gourène G 2013: Fish assemblages in the Bia river-lake system (south-eastern Ivory Coast): A self-organizing map approach. Livestock Research for Rural Development. Volume 25, Article #13. Retrieved November 21, 2014