Kogin Chongwe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Chongwe a ja.

Kogin Chongwe kogi ne a kasar Zambiya. Kogin ya fara zuwa arewa maso gabashin Lusaka babban birnin kasar, kuma tare da babban kogin Kafue,ya ratsa cikin kogin Zambezi.[1]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Lusaka City Council & Environmental Council of Zambia 2008.

Ayyukan da aka ambata[gyara sashe | gyara masomin]

  •  

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin kogunan Zambia