Kogin Hook
Appearance
Kogin Hook | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 44°42′S 171°10′E / 44.7°S 171.17°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Canterbury Region (en) |
Kogin Hook wani halittane ruwa na hakika acikin yankin Kudancin Canterbury wanda yake yankin kasar New Zealand's South Island. Kogin yana gudana gabas daga tushensa zuwa tafkin Wainono, tafkin ruwa mai dadi kusa da Tekun Pacific . A kan hanyar,ya ratsa ta cikin yankunan Waiariari da Hook kuma an haye ta ta Hanyar Jiha 1 da Babban Layin Jirgin Kasa na Kudu . Ana amfani da ruwa daga kogin da wani ruwa mai hade da shi don amfanin gona .