Kogin Kibish
Appearance
Kogin Kibish | |
---|---|
Labarin ƙasa | |
Kasa | Habasha da Sudan ta Kudu |
River mouth (en) | Lake Turkana (en) |
Kogin Kibish kogin kudancin Habasha ne,wanda ke bayyana wani yanki na iyakar kasar da Sudan ta Kudu da Kenya. Yana gangarowa zuwa tafkin Turkana,ko da yake wasu shekarun baya da isasshen girma da zai kai shi,kamar yadda CW Gwynn ya gano a 1908.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ C. W. Gwynn, "A Journey in Southern Abyssinia", Geographical Journal, 38 (August 1911), p. 125