Kogin Kulpawn
Appearance
Kogin Kulpawn | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 10°19′48″N 1°04′57″W / 10.330119°N 1.082525°W |
Kasa | Ghana |
Territory | Yankin Upper West |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
River mouth (en) | White Volta |
Kogin Kulpawn yana daya daga cikin manyan koguna na arewa maso yammacin Ghana, tare da Black Volta da Sisili Rivers. Yana gudana ta gundumar Wa Municipal.[1] Gandun dajin da ke kusa da bankin Kulpawn a cikin Wahabu ya shahara musamman ga masu binciken ilimin halittu, saboda yawan tsuntsaye iri -iri.[2]
Kogin yana ratsa Cibiyar Albarkatun Gbele daga yamma zuwa kudu maso gabas.[3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Wilks, Ivor (4 July 2002). Wa and the Wala: Islam and Polity in Northwestern Ghana. Cambridge University Press. p. 10. ISBN 978-0-521-89434-0.
- ↑ Briggs, Philip (4 January 2014). Ghana. Bradt Travel Guides. p. 474. ISBN 978-1-84162-478-5.
- ↑ "Important Bird Areas factsheet: Gbele Resource Reserve (text)"". www.birdlife.org. Retrieved 3 June 2021.