Kogin Sisili

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Sisili
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 10°16′37″N 1°14′30″W / 10.276833°N 1.241727°W / 10.276833; -1.241727
Kasa Ghana
Territory Ghana
River mouth (en) Fassara Kogin Kulpawn

Kogin Sisili yana daya daga cikin manyan koguna na arewa maso yammacin Ghana, tare da Black Volta da Kogin Kulpawn. A tarihi, yankin Nakong na Kogin Sisili, a gefen gabas, yana fuskantar "hare -haren bautar Zabarima da Gazare da Babatu ke jagoranta".[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Anquandah, James; Doortmont, Michel; Opoku-Agyemang, Naana Jane (2007). The Transatlantic Slave Trade: Landmarks, Legacies, Expectations : Proceedings of the International Conference on Historic Slave Route Held at Accra, Ghana on 30 August-2 September 2004. Sub-Saharan Publishers. p. 194. ISBN 978-9988-647-73-5.