Jump to content

Kogin Lawa (Afrika)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Lawa
General information
Tsawo 100 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 8°00′14″N 9°46′33″W / 8.0038889°N 9.7758333°W / 8.0038889; -9.7758333
Kasa Gine da Laberiya
River mouth (en) Fassara Kogin Lofa

Kogin Lawa kogi ne a yammacin Afirka a dai-dai 7°48′58″N 9°59′08″W / 7.81623°N 9.98556°W / 7.81623; -9.98556. Kogin, wanda ke da tsawon kusan kilomita 100 (62 mi), ya samo asali ne daga gabashin Guinea kudancin Macenta. Kogin yana gudana daga kudu maso yamma zuwa cikin Liberiya, inda ya shiga cikin kogin Lofa a cikin gundumar Lofa.[1]

Bayanan kula

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. (1) "Liberia Physical Map". Worldometers. Archived from the original on 24 June 2020. Retrieved 24 June 2020..
    (2) "Liberia Political Map". OnTheWorldMap. Archived from the original on 24 June 2020. Retrieved 24 June 2020..