Kogin Lonfit

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Lonfit
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 13°26′06″N 144°45′11″E / 13.435°N 144.75306°E / 13.435; 144.75306
Kasa Tarayyar Amurka
Territory Guam

TKogin Lonfit kogi ne dake united a jihar Guam wanda ke yankinAmurka. Yana fantsama cikin kogin Pago. [1] Abubuwan da aka gurbata daga Ordot Dump a Chalan Pago-Ordot, Guam, wanda aka rufe a cikin 2011, ya shiga cikin kogin.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin kogunan Guam

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Empty citation (help)