Kogin Luena, Angola
Appearance
| Kogin Luena, Angola | |
|---|---|
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 12°30′S 22°36′E / 12.5°S 22.6°E |
| Kasa | Angola |
| Territory |
Moxico Province (en) |
| Hydrography (en) | |
| Ruwan ruwa |
Zambezi Basin (en) |
| River mouth (en) | Kogin Zambezi |

Kogin Luena a gabashin Angola yana tasowa kusa da garin Luena, Angola kuma yana gudana kudu maso gabas zuwa Zambezi. Ana kuma amfani da sunan ga wata kabilar yankin,mutanen Luena.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
