Kogin Lulua
Appearance
| Kogin Lulua | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Tsawo |
1,200 km 900 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 5°02′28″S 21°06′43″E / 5.0411°S 21.1119°E |
| Kasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
| Territory |
Kasaï-Occidental (en) |
| Hydrography (en) | |
| Tributary (en) |
duba
|
| Ruwan ruwa | Kongo Basin |
| River mouth (en) |
Kasai River (en) |

Kogin Lulua( Faransanci :Rivière Lulua ) kogi ne a cikin kogin Kongo a Afirka a cikin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango. Ita ce bangare na dama na kogin Kasai.
