Kogin Mahlac

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Mahlac
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 13°21′08″N 144°43′46″E / 13.35222°N 144.72944°E / 13.35222; 144.72944
Kasa Tarayyar Amurka

Kogin Mahlac rafi ne dake a jihar Guam a yankin Amurka . Kogin yana tadawa a tsayin ƙafa 98 a 13° 21' 08" N 144° 43' 46" E. Kogin mahlac yana kusa da wurin ajiyar kwarin fena.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin kogunan Guam

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]