Kogin Manyu
Appearance
Kogin Manyu | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 5°45′03″N 9°20′39″E / 5.750932°N 9.344215°E |
Kasa | Kameru |
Territory | Southwest (en) |
River mouth (en) | Kogin Cross River (Najeriya) |
Kogin Manyu ta soma ne kusa da Wabane
a yankin hawa na Banyang na Sashen Manyu na Yankin Kudu maso Yammacin, Kamaru.[1]
Kogin ya wuce iyakar kudancin yankin gandun daji na "Mone River Forest Reserve". A ƙarkashin Mamfe, akwai koguna da ke zuba acikin gandun dajin Takamanda da gandun dajin Cross River da ke maƙwabtaka da Najeriya. Wadannan wuraren da ake karewa muhimman muhalli ne ga dangin gorilloli na Cross River.[2] A kewayen iyakar Najeriya kogin ya dauki sunan Cross River.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ David Harmon; Allen D. Putney (2003). The full value of parks: from economics to the intangible. Rowman & Littlefield. p. 78. ISBN 0-7425-2715-8.
- ↑ "Cross River Gorillas". Gorilla-Journal. Archived from the original on 2011-07-24. Retrieved 2011-02-05.
- ↑ L. Zapfack; J. S. O. Ayeni; S. Besong; M. Mdaihli (November 2001). "ETHNOBOTANICAL SURVEY OF THE TAKAMANDA FOREST RESERVE" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2011-07-08. Retrieved 2011-02-05.
5°45′03″N 9°20′39″E / 5.750932°N 9.344215°EPage Module:Coordinates/styles.css has no content.5°45′03″N 9°20′39″E / 5.750932°N 9.344215°E