Kogin Mucheke

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Mucheke
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 20°06′S 30°48′E / 20.1°S 30.8°E / -20.1; 30.8
Kasa Zimbabwe

Kogin Mucheke shine kogin daya tilo a garin Masvingo, a kasar Zimbabwe. Ya samo asali ne daga yammacin garin Masvingo kuma ya haɗu da kogin Mushagashe kusa da Eastvale. Gadar Mucheke ta haɗu da hanyar Harare - Beitbridge tare da hanyar Mutare -Beitbridge.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]