Jump to content

Kogin Mven

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Mven
Labarin ƙasa
Kasa Gini Ikwatoriya

Kogin Mven kogi ne na kudu maso yammacin babban yankin Equatorial Guinea. Ya zama wani ɓangare na Muni Estuary tare da Kogin Mitong, Kogin Mandyani, Kogin Mitimele, Kogin Utamboni da Kogin Congue.[1][2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Hughes, R. H.; Hughes, J. S. (1992). A Directory of African Wetlands. IUCN. p. 501. ISBN 978-2-88032-949-5. Retrieved 30 March 2012.
  2. Sundiata, I. K. (1990). Equatorial Guinea: colonialism, state terror, and the search for stability. Westview Press. p. 6. ISBN 978-0-8133-0429-8. Retrieved 30 March 2012.