Kogin Ruvu Jipe
Appearance
Kogin Ruvu Jipe | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 3°44′00″S 37°39′00″E / 3.7333°S 37.65°E |
Kasa | Tanzaniya |
Kogin Ruvu Jipe, wanda kuma aka fi sani da Luffu da Jipe Ruvu da Ruvu Pangani (Mto Ruvu Jipe a cikin Swahili),yana cikin gundumar Mwanga ta lardin Kilimanjaro ta Tanzaniya.Yana farawa ne a gundumar Kileo a tafkin Jipe kuma daga ƙarshe ya shiga cikin Nyumba ya Mungu Dam da zuwa cikin kogin Pangani a unguwar Lang'ata. [1] [2] [3]
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Odner, Knut. "Usangi Hospital and other archaeological sites in the North Pare Mountains, north-eastern Tanzania." AZANIA: Journal of the British Institute in Eastern Africa 6.1 (1971): 89-130.
- ↑ Ndomba, Preksedis M., et al. “A GUIDED SWAT MODEL APPLICATION ON SEDIMENT YIELD MODELING IN PANGANI RIVER BASIN: LESSONS LEARNT.” Journal of Urban and Environmental Engineering, vol. 2, no. 2, 2008, pp. 53–62. JSTOR, http://www.jstor.org/stable/26203323. Accessed 12 May 2023.
- ↑ Dadzie, S., R. D. Haller, and E. Trewavas. "A Note on the Fishes of Lake Jipe and Lake Chale on the Kenya-Tanzania Border." (2000).