Kogin Wau
Appearance
Kogin Wau | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 463 m |
Tsawo | 150 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 7°06′N 27°12′E / 7.1°N 27.2°E |
Kasa | Sudan ta Kudu |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Kogin Wau, ko Wau Nahr (wani lokaci ana,rubuta Waw ko Wow), kogi ne a Sudan ta Kudu. Ya raba sunansa da Wau, babban birnin jihar yammacin Bahr el Ghazal, inda kogin yake gabas da iyakar kasa da kasa da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya.