Kokoro (mawaki)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Simpleicons Interface user-outline.svg Kokoro (mawaki)
Rayuwa
Haihuwa 25 ga Faburairu, 1925
ƙasa Najeriya
Mutuwa 25 ga Janairu, 2009
Sana'a
Sana'a mawaƙi

Benjamin ‘Kokoro’ Aderounmu (an haife shi a ne ranar 25 ga Febrairu a shekara ta 1925 - ya mutu a ran 25 ga watan Janairu a shekara ta 2009) mawakin Nijeriya ne.