Kolofau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kolofau

Wuri
Map
 14°20′S 178°02′W / 14.33°S 178.03°W / -14.33; -178.03

Kolofau (wanda aka fi sani da Mont de Bougainville) dutse ne a tsibiran Wallis da Futuna,yankin Faransa a cikin Tekun Fasifik. Ita ce mafi girma a tsibirin Alofi.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]