Jump to content

Kpopie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kpopie

Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar rivers
Ƙananan hukumumin a NijeriyaGokana

Kpopie,na daya daga cikin garuruwan, karamar hukumar Gokana ta jihar Ribas a Najeriya. Garin yana da iyaka da Bonny daga gabas da kuma Bodo daga yamma a karamar hukumar Gokana.