Kudan, Najeriya
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Kaduna | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 138,956 (2006) | |||
| • Yawan mutane | 347.39 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 400 km² | |||
Kudan kaduna karamar hukuma ce a jihar Kaduna a Najeriya. Hedkwatarta tana cikin garin Hunkuyi. Shuaibu Jaja ne ke shugabantar karamar hukumar.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
