Kufa
Appearance
Kufa | ||||
---|---|---|---|---|
الكوفة (ar) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Irak | |||
Governorate of Iraq (en) | Najaf Governorate (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 171,305 (2018) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 30 m |
Kufa da Ajami (الْكُوفَة al-Kūfah), Birni ne a kasar Iraqi, kimanin kilomita 170 kuda da birnin Bagadaza, kuma tana kilomita 10 arewa maso gabashin garin Najaf. A yanzu, Kufa da Najaf an hadasu a matsayin birni daya.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Masallacin Maysham Temar dake Kufa
-
Wani Kogi a birnin Kufa
-
Kufa, Iraq
-
Massallacin Kufa