Kumbadaje
Appearance
Kumbadaje | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Kerala | |||
District of India (en) | Kasaragod district (en) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 31.03 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
|
Kumbadaje: ƙauye ne a gundumar Kasaragod a cikin jihar Kerala, Indiya.[1][2]
Alkaluma
[gyara sashe | gyara masomin]Dangane da ƙidayar jama'a na shekarar 2011, Ƙauye Kumbadaje na da yawan jama'a 11,161, ciki maza su 5,588 sai mata 5,573. Ƙauyen Kumbadaje yana da fadin yanki da kimanin 26.25 km2 tare da iyalai mazauna ƙauye 2,085 da ke zaune a ciki. A Kumbadaje, kashi 11.9% na al’ummar ƙasar ba su kai shekara 6 ba. Kumbadaje na da matsakaicin ilimin karatu da kashi 86.23% sama da matsakaicin ƙasa na 74% kuma ƙasa da matsakaicin jiha na 94%: ilimin maza ya kai kashi 91.63% sannan ilimin mata ya kai kashi 80.8%.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Census of India : Villages with population 5000 & above". Registrar General & Census Commissioner, India. Archived from the original on 2008-12-08. Retrieved 2008-12-10.
- ↑ "Kasargod -Grama Panchayat". Archived from the original on 22 August 2011. Retrieved 15 January 2013.
- ↑ Kerala, Directorate of Census Operations. District Census Handbook, Kasaragod (PDF). Thiruvananthapuram: Directorateof Census Operations,Kerala. p. 80,81. Retrieved 14 July 2020.