Kungiyar 'Yancin Dan Adam ta Mali.
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Gajeren suna | AMDH |
| Iri |
nonprofit organization (en) |
| Ƙasa | Mali |
| Aiki | |
| Mamba na |
Kungiyar Tarayya Ta Duniya Don Yancin Dan'adam da Inter-African Union for Human Rights (en) |
| Mulki | |
| Hedkwata | Bamako |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1988 |
Association Malienne des Droits de l'Homme (AMDH), kungiya ce mai zaman kanta da aka kafa domin kare hakkin dan adam, wanda ba ta gwamnati ba, da aka kafa a Bamako, a kasar Mali a ranar 11 ga watan Disamba a shekarar 1988.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.