Kungiyar Karate ta Najeriya
Appearance
Kungiyar Karate ta Najeriya | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | sports governing body (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Kungiyar Karate ta Najeriya ita ce babbar ƙungiyar ta wasan karate a Najeriya kuma memba da kuma wakili a hukumance kan wannan wasa a kwamitin Olympics na Najeriya.[1]
Gasar kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ƙungiyar Karate ta Najeriya memba ce a ƙungiyar haɗin kan karate ta Afirka (UAKF) da kuma ƙungiyar Karate ta Duniya (WKF).
A ɓangaren kwamitin wasannin Olympics na Najeriya, ƙungiyar Karate ta Najeriya ita ce ƙungiyar Karate kaɗai da ke da izinin tura 'yan wasa zuwa gasar Olympics.[2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Agara 'll revive Karate sport in Nigeria–Nwokedike -The Sun News". 11 November 2017. Retrieved 3 April 2018.
- ↑ " 'Nigeria Karate athletes will feature at the 2020 Tokyo Olympics'-The Nation Nigeria". 17 June 2017. Retrieved 3 April 2018.
- ↑ Karate: Nigeria will feature in the Tokyo 2020 Olympics–Silas Agara-GongNews". gongnews.net. Retrieved 3 April 2018.