Kungiyar Kwallon Raga ta Mata ta Botswana
Appearance
|
women’s national volleyball team (en) | |
| Bayanai | |
| Competition class (en) |
women's volleyball (en) |
| Wasa |
volleyball (en) |
| Ƙasa | Botswana |
Kungiyar kwallon raga ta mata ta Botswana, tana wakiltar Botswana a gasar kasa da kasa a wasan kwallon raga na mata.
Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]Gasar Cin Kofin Afirka
[gyara sashe | gyara masomin]- 2003 - bai shiga ba
- 2005 - Wuri na 7
- 2007 - Wuri na 7
- 2009 - Wuri na 5
- 2011 - Wuri na 7
- 2013 - bai shiga ba
- 2015 - Wuri na 7
Wasannin Afirka duka
[gyara sashe | gyara masomin]- 2007 - bai shiga ba
- 2011 - Wuri na 6
- 2015 - matakin rukuni
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]National sports teams of Botswana Women's CAVB teams