Kungiyar wasan Badminton ta kasar Kamaru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kungiyar wasan Badminton ta kasar Kamaru
Bayanai
Iri national badminton team (en) Fassara
Ƙasa Kameru
Mulki
Mamallaki Fédération Camerounaise de Badminton (en) Fassara

Tawagar badminton na ƙasar Kamaru (French: Équipe nationale Camerounaise de badminton) tana wakiltar Kamaru a gasar kungiyoyin kasa da kasa.[1] Kungiyar Badminton ta Kamaru ce ke kula da ita, hukumar kula da Kuma wasan badminton na Kamaru da ke Yaoundé. Tawagar maza ta Kamaru ta kai wasan daf da na kusa da na karshe a gasar cin kofin Badminton na maza da mata na Afirka ta shekarar 2018, wanda shi ne mafi kyawun sakamakonsu har yau.

Gaurayen tawagar sun fafata a karon farko a gasar Badminton ta Afirka ta 2014. An fitar da kungiyar a matakin rukuni. Har yanzu dai kungiyar mata ba ta samu shiga duk wata gasar kungiyoyin kasa da kasa ba.

Shiga cikin gasar ta BCA[gyara sashe | gyara masomin]

Men's team

Year Result
2018 Quarter-finalist
2020 Group stage
2022 Group stage

Mixed team

Year Result
2014 Group stage
2023 Group stage − 10th

Tawagar ta yanzu[gyara sashe | gyara masomin]

Men

Women

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Africa Team Championships 2014" . bwf.tournamentsoftware.com . Retrieved 11 May 2020.