Kuniko Obinata
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Tokyo, 16 ga Afirilu, 1972 (53 shekaru) |
| ƙasa | Japan |
| Karatu | |
| Makaranta |
Chuo University (en) |
| Harsuna | Harshen Japan |
| Sana'a | |
| Sana'a |
alpine skier (en) |
|
Mahalarcin
| |
Kuniko Obinata (大日方 邦子, Obinata Kuniko) (an haife shi Afrilu 16, 1972) ɗan wasan tseren nakasassu ne daga Japan. Ta kasance tana fafatawa a duk wasannin nakasassu na lokacin sanyi tun 1994, inda ta lashe lambobin zinari biyu, azurfa uku, da tagulla uku har zuwa shekarar 2006. A wasannin nakasassu na lokacin sanyi na 2010, ta ci lambobin tagulla biyu a rukunin zama na mata na slalom da giant slalom.[1]