Kuoth Wiel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kuoth Wiel
Rayuwa
Karatu
Makaranta Augsburg University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a model (en) Fassara da Jarumi
IMDb nm6027546

Kuoth Wiel ta kasance yar'fim din South-Sudanese-American yar'koyin a Amurka da shirin fim, anfi saninta da matakin a shirin The Good Lie (2014), wani fim din dirama dake bayyana labarin yara masu neman mafaka hudu daga kasar Sudan da yaki ke aukuwa anan.

Rayuwarta[gyara sashe | gyara masomin]

Wiel an haife ta ne a refugee camp a Itang, Ethiopia, yarinya ce ga ma'aikatan jinkai na Majalisar dinkin duniya.[1] Ta gudanar da farkon rayuwarta da tafiye-tafiye daga Nasir dake South Sudan, inda mahaifin ta ke aikin likita, da Gambela a Ethiopia.[2] Mahaifin ta ya rasu asanda take shekara biyar. Wiel da mahaifiyarta sunyi hijira zuwa United States a 1998, sanda take kamar shekara takwas, inda suka zauna a Faribault, Minnesota.

Ita dalibar psychology ce a Augsburg College sanda ta nemi tayi aiki a The Good Lie.[1] After graduation, she moved to Los Angeles where she currently works as a model.[2]

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

  • The Good Lie, 2014

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hadin waje[gyara sashe | gyara masomin]