Kurdistan
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 28,000,000 (2014) | ||||
• Yawan mutane | 63.64 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 440,000 km² |
Kurdistan yanki ne mai tsaunuka a Gabas ta Tsakiya, galibi Ƙurdawa sune ke zaune a yankin.
An ƙiyasta mutanen Ƙurdawa kusan mutane miliyan 35-40.
A cikin Ƙurdistan na Iran, biranen Piranshahr da Mahabad su ne manyan biranen gundumar Mokrian.
- Arewacin Kurdistan ( Turkiyya )
- Kudancin Kurdistan ( Iraki )
- Yammacin Kurdistan ( Siriya )
- Gabashin Kurdistan ( Iran )