Kurmi (Nijeriya)
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Taraba state | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,681 km² | |||
Altitude (en) ![]() | 265 m |
Kurmi Ƙaramar hukuma ce, kuma ta kasance ɗaya daga cikin ƙananan hukumomin da suke a jihar Taraba wadda ke a shiyar Arewa maso Gabas a ƙasar Najeriya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.