Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya da ke Tambuwal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya da ke Tambuwal
Bayanai
Iri secondary school (en) Fassara da secondary school (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 1999
fggctambuwal.com.ng

Kwalejin ’Yan mata ta Gwamnatin Tarayya da ke Tambuwal makarantar Sakandare ce mallakar Gwamnatin Tarayya, wadda Ma’aikatar Ilimi ta gwamnatin Tarayya ke gudanarwa. Makarantar sakandare ce ta ’yan mata da ke Tambuwal, Jihar Sakkwato, Nijeriya.[1][2][3][4]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An kafa Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya, Tambuwal a shekara ta 1999.[5]


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "LIST: Federal Unity Colleges in Nigeria | Premium Times Nigeria" (in Turanci). Retrieved 2022-02-14.
  2. "List of the Federal Government Unity Colleges in Nigeria". www.myschoolgist.com (in Turanci). 2022-01-04. Retrieved 2022-02-14.
  3. wahab, bayo (2018-08-30). "Full list of Federal Unity Schools in Nigeria". Pulse Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-02-14.
  4. "Complete List of Federal Unity Schools / Colleges in Nigeria". Allschool (in Turanci). 2021-03-30. Retrieved 2022-02-14.
  5. "Federal Governement Girls College, Tambuwal | About us". fggctambuwal.com.ng. Archived from the original on 2021-06-14. Retrieved 2022-02-14.