Jump to content

Kwalejin ’Yan mata ta Gwamnatin Tarayya da ke Bauchi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwalejin ’Yan mata ta Gwamnatin Tarayya da ke Bauchi

Bayanai
Iri girls' school (en) Fassara, secondary school (en) Fassara da secondary school (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira Nuwamba, 1973
fggcbauchi.sch.ng

Kwalejin ’Yan mata ta Gwamnatin Tarayya da ke Bauchi Makarantar sakandire ce da take garin Bauchi, cikin Jihar Bauchi, a Najeriya. Makarantar sakandare ce wadda aka kafa a watan Nuwamba, 1973. Tsohuwar shugabar makarantar ita ce Mrs. Binta Hassan Gangua. Daya daga dalilan kafa makarantu irin ta a fadin kasar ahi ne wanzar da "Hadin Kai" a tsakanin 'yan kasa, an kafa ta ne don "samar da haɗin kai tsakanin kabilu da kuma hana rarrabuwa da kabilanci ".

Federal Government Girls College Bauchi

Tsarin Gine-gine[gyara sashe | gyara masomin]

  • Ofishin gudanarwar makaranta
  • Azuzuwa
  • Dakunan kwanan dalibai
  • Gidan malamai
  • Dakunan zama na malamai
Allon nuni na Kwalejin 'Yan mata ta Gwamnatin Tarayya dake Bauchi

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]