Kwalejin Ilimi ta Danyaya Ningi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwalejin Ilimi ta Danyaya Ningi
Bayanai
Iri jami'a
Tarihi
Ƙirƙira 2019

Kwalejin Ilimi ta Danyaya Ningi wata kwalejin ilimi ce mai zaman kanta wacce ke ba da takardar shaidar ilimin malanta ta Najeriya (NCE) da cibiyarta ke garin Ningi, jihar Bauchi, Najeriya . An kafa ta a cikin shekarar kwaleji2019. [1] [2]

Darussa[gyara sashe | gyara masomin]

A jerin dake kasa sunayen kwasa-kwasan da ake koyarwa ne a Kwalejin Ilimi ta Danyaya Ningi:

  • Karatun Musulunci
  • harshen Turanci
  • Harshen Larabci
  • Harshen Hausa

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]